Addu’a idan mai azumi zai buda baki

1

(176) Kishirwa ta tafi. an yayyafawa jijiyoyi ruwa. kuma lada ya tabbata in Allah ya so.

2

(177) Abdullah bin Amr bin al-As ya ce Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: Mai azumi yana da addu'a da ba a mayar da ita idan ya zo bude baki . Abdullah ibin Amr ya kasance idan ya zo buda baki sai ya ce: Ya Allah! In rokon Ka saboda Rahamarka da ta yalwaci komai, Ka gafarta mini. (177) Abdullah bin Amr bin al-As ya ce Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: Mai azumi yana da addu'a da ba a mayar da ita idan ya zo bude baki . Abdullah ibin Amr ya kasance idan ya zo buda baki sai ya ce: Ya Allah! In rokon Ka saboda Rahamarka da ta yalwaci komai, Ka gafarta mini.

Zaker copied