Addu’a ga Wanda ya ba da bashi idan aka zo biyan sa bashinsa

1

(202) Allah ya yi maka albarka a cikin iyalinka da dukiyarka. Hakika sakamakon bashi shi ne godiya da biya.

Zaker copied