Zikiri yayin fita daga gida

1

(17) Da sunan Allah (nake fita), na dogara ga Allah kuma babu dabara, babu karfi said a Allah.

2

(16) Ya Allah! Ina neman tsarinka daga na bata ko abatar da ni, ko na zame ko a zamar da ni, ko na yi zalunci ko a zalunce ni, ko na yi wauta ko a yi mini wauta.

Zaker copied