Addu’a yayin da akc rufe idanun mamaci

1

(155) Ya Allah! Ka yi masa gafara (sai ya ambaci mamacin da sunansa). Ka daukaka darajarsa a cikin shiryayyun bayi, kuma Ka maye masa bayansa a cikin wadanda ya bari; Ka gafarce mu da shi. ya Ubangijin talikai! kuma Ka yalwata masa a cikin kabarinsa. kuma ka haskaka shi gare shi.

Zaker copied