Addu'ar sanya tufa

1

(5) Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan (tufa), kuma ya arzurta ni da ita, ba tare da wata dabara daga gare nib a ko wani karfi.

Zaker copied