(231) Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi y ace: Idan har daya daga cikinku b a makawa sai ya yabi abokinsa to y ace: Ina zaton wane – Allah dais hi ne Makiyayinsa Mai yi masa hisabi, kuma ni ba na tsarkake kowa ga Allah – ina zato shi kaza-da-kaza ne – idan dai ya san hakan game das hi.