Kabbara yayin da aka zo daidai da rukunin Hajarul Aswad

1

(234) Annbi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya yi dawafin dakin Allah a kan rakumi; ko yaushe ya zo daidai da rukunin Hajarul Aswad sai ya yi nuni gare shi da wani abu da yake hannunsa ya yi kabbara.

Zaker copied