Addu’a idan aka ga wani Wanda wata masifa ta fada masa

1

(194) Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Wanda Ya amintar da ni daga abin da Ya jarrabce ka da shi (na masifa), kuma Ya fifita ni a kan da yawa daga cikin wadanda Ya halicce su fifitawa.

Zaker copied