Gaisuwar barka ga wanda aka yi wa haihuwa, da abin da shi kuma zai fada

1

(145) Allah ya yi albarka ga abin da aka azurta ka da shi. kuma Ya sa ka godewa Wanda ya ba ka (shj). kuma Ya sa shi ya rayu har zuwa ga Matukar karfinsa. kuma a azurta ka da biyayyarsa.

Zaker copied